in

Gwamnatin Kano ta yi sabbin nade-nade

Gwamnan jihar kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da nada shugabannin hukumar shari’a ta jihar da hukumar zakkah da hubsi da kuma na hukumar kula harkokin ma’aikata.

A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan Sanusi Bature Dawakin Tofa ya fitar, ya ce gwamnan ya yi amfani da damar da kundin tsarin mulkin Nigeriya ya bashi ne wajen amincewa da nadin nasu.

Ga jerin sunayen wadanda aka nada din kamar haka:

A- Hukumar Kula da harkokin Ma’aikata

1. Engr. Ahmad Ishaq – Chairman

2. Alh. Abdullahi Mahmoud – Permanent Member I

3. Ado Ahmed Mohammed – Permanent Member II

B- Hukumar Shari’a

1. Sheikh Abbas Abubakar Daneji – Executive Chairman

2. Mallam Hadi Gwani Dahiru – Permanent Commissioner I

3. Sheikh Ali Dan’Abba – Permanent Commissioner II

4. Mallam Adamu Ibrahim – Member

5. Mallam Abubakar Ibrahim Mai Ashafa – Member

6. Mallam Naziru Saminu Dorayi – Member

7. Sheikh Kawu Aliyu Harazumi – Member

8. Sheikh Mukhtar Mama – Member

9. Sheikh Ibrahim Inuwa Limamin Ja’en – Member

10. Sheikh Dr. Sani Ashir – Secretary/Member

C- Hukumar Zakkah da hubsi

Barr. Habibu Dan Almajiri – Executive Chairman

2. Sheikh Nafiu Umar Harazumi – Permanent Commissioner I

3. Dr. Ali Quraish – Permanent Commissioner II

4. Mallam Abdullahi Sarkin Sharifai – Member

5. Mallam Adamu Muhammad Andawo – Member

6. Mallam Yahaya Muhammad Kwana Hudu – Member

7. Sheikh Hassan Sani Kafinga – Member

8. Sheikh Arabi Tudun-Nufawa – Member

9. Mallam Sani Shariff Umar Bichi – Member

10. Za a Sanar nan gaba – Secretary

Bayan ya taya su murna, gwamna Abba Kabir Yusuf ya kuma bukace su da su zamo masu amfani da gogewarsu wajen ciyar da hukumomin gana.

Gwamnatin Kano ta yi sabbin nade-nade

NPFL: Akinfolarin rues missed chances in Sunshine Stars’ draw vs Enyimba

NPFL: Remo Stars coach wants derby spoils against Ikorodu City