in

Tinubu ya sake nadin jami’an hukumomin raya koguna

Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin shugabancin gudanarwa na hukumomin Raya Koguna guda 12.

Wannan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga, ya fitar, inda ya bayyana cewa jami’an sun kai 72.

“Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da sake tsara shugabancin gudanarwa na hukumomin bunkasa ruwa da koguna guda 12 da ke karkashin Ma’aikatar Albarkatun Ruwa ta Tarayya,” in ji sanarwar da ya fitar a ranar Laraba.

Ya bayar da cikakken bayani kan nadin kamar haka;

Hukumar raya koguna ta Ogun-Osun, Abeokuta (Lagos, Oyo, Ogun da Osun)

Hon. Odebunmi Olusegun – Shugaban Hukuma (Oyo)

Engr. Dr. Adedeji Ashiru – Darakta Janar (Osun)

Ayo Oyalowo – Daraktan Gudanarwa, Kudi (Oyo)

Dokunmu Olufemi Oyekunle – Daraktan Gudanarwa, Tsare-Tsare da Zane (Ogun)

Suleiman Oris – Daraktan Gudanarwa, Ayyukan Noma (Lagos)

Engr. Julius Oloro – Daraktan Gudanarwa, Injiniya (Lagos)

Hukumar raya koguna ta upper Benue, Yola (Adamawa, Taraba, Gombe da Bauchi)

Alh. Sanusi Mohammed Babantanko – Shugaban Hukuma (Bauchi)

Samuel Mahmud Mohammed – Darakta Janar (Taraba)

Hon. Usman Babandubu Bakare – Daraktan Gudanarwa, Injiniya (Taraba)

Ibrahim Dasuki Jalo – Daraktan
Gudanarwa, Kudi (Gombe)

Hon. Isa Matori – Daraktan Gudanarwa, Tsare-Tsare da Zane (Bauchi)

Hamman Dikko – Daraktan Gudanarwa, Ayyukan Noma (Adamawa)

Hukumar raya koguna ta Chad, Maiduguri, (Borno, Yobe, da Adamawa)

Prof. Abdu Dauda – Shugaban Hukuma (Borno)

Tijjani Musa Tumsa – Darakta Janar (Yobe)

Barr. Bashir Baale – Daraktan Gudanarwa, Kudi (Yobe)

Iliyasu Muazu – Daraktan Gudanarwa, Ayyukan Noma (Adamawa)

Engr. Mohammed Shetima – Daraktan Gudanarwa, Injiniya (Borno)

Hukumar raya koguna ta Benin-Owena (Edo, Delta North, Ondo da Ekiti)

Hon. Mike Ohio Ezomo – Shugaban Hukuma (Edo)

Femi Adekanbi – Darakta Janar (Ondo)

Dr. Austin Nonyelim Izagbo – Daraktan Gudanarwa, Tsare-Tsare da Zane (Delta)

Hon. Johnson Oghuma – Daraktan Gudanarwa, Ayyukan Noma (Edo)

Adegboyega Bamisile – Daraktan Gudanarwa, Kudi (Ekiti)

Bayode Akinduro – Daraktan Gudanarwa, Injiniya (Ondo)

Hukumar raya koguna ta Niger Delta (Rivers, Bayelsa, da wasu sassan Delta)

Chief (Barr.) Ebikemi Boi Bosin – Shugaban Hukuma (Delta)

Hon. Amgbare Ebitimi – Darakta Janar (Bayelsa)

Chief (Mrs.) Mary Alagoa – Daraktan Gudanarwa, Kudi (Rivers)

Dr. Austin N. Izagbo – Daraktan Gudanarwa, Injiniya (Delta)

Mr. Felix Kurogha – Daraktan Gudanarwa, Ayyukan Noma (Bayelsa)

Barr. (Dr.) Nnamdi Akani – Daraktan Gudanarwa, Tsare-Tsare da Zane (Rivers)

Hukumar raya koguna ta upper Niger, Minna (Niger, Kaduna da FCT)

Haruna Y. Usman – Shugaban Hukuma (Niger)

Dangajere Shuaibu Bawa Jaja – Darakta Janar (Kaduna)

Mohammed Usma – Daraktan Gudanarwa, Kudi (Niger)

Dr. Abdullahi A. Kutso – Daraktan Gudanarwa, Tsare-Tsare da Zane (Niger)
Ayuba Waziri Tedde – Daraktan

Gudanarwa, Ayyukan Noma (FCT)

John Hassan – Daraktan Gudanarwa, Injiniya (Kaduna)

Hukumar raya koguna ta lower Niger, Ilorin (Kwara da Kogi)

Alh. Abdullateef Alakawa – Shugaban Hukuma (Kwara)

Engr. George Olumoroti – Darakta Janar (Kogi)

Engr. Babajamu Adeniran – Daraktan Gudanarwa, Injiniya (Kwara)

Hon. Abdullahi Sadiq – Daraktan Gudanarwa, Ayyukan Noma (Kogi)

Engr. Alanamu Ayinla Abolere – Daraktan Gudanarwa, Tsare-Tsare da Zane (Kwara)

Hon. Abidemi Adeyemi – Daraktan Gudanarwa, Kudi (Kogi)

Tinubu ya sake nadin jami’an hukumomin raya koguna

Herdsmen allegedly attack Cross River communities, injured youths

Wike ya kwace mallakin filayen Buhari, Abbas, Akume da wasu fitattun mutane 759