in

Mutane biyu sun muta a hatsarin mota a jihar Kano

Wani hatsari da ya faru a yammacin Laraba yayi sanadiyyar rasa rayukan mutum biyu, yayin da wasu suka jikkkata a jihar Kano.

Lamarin ya faru bayan wata mota ta kama da wuta a hanyar Zaria road.

Kawo yanzu rahotanni sun tabbatar da cewa fasinjojin dake cikin motar da aka kai asibitin Murtala sun samu kuna, yayin da biyu daga ciki sun rasu.

Kawo yanzu hukumonin da abun ya shafa basu fitar da wani bayyani ba game da abunda ya kai ga tashin wuta a motar. Hakazalika basu bayyana adadin mutanen da suka jikkata a hatsarin ba.

Mutane biyu sun muta a hatsarin mota a jihar Kano

Gwamnatin Ekiti ta karyata jita-jitar N25,000 na kirsimeti

CP Niger orders deployment of operational assets, personnel for Yuletide