in

A hankali za mu warware matsalolin lantarki – Shugaba Tinubu

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga ‘yan Najeriya da kar su sa ran warware matsalar lantarki cikin sauki

Tinubu ma wannan jawabine dangane da kalubalen wutar lantarki da ake fuskanta a kasar.

Yayin ziyarar shugaban Jamus, Frank-Walter Steinmeier, Tinubu ya jaddada gyare-gyaren da ake gudanarwa domin samar da yanayin da ya dace da kasuwanci da jawo hannun jarin kasashen waje zuwa kasar.

Najeriya ta sake fuskantar matsalar lantarki a ranar Laraba, karo na 12 kenan a shekarar 2024.

Shugaban kasar ya kuma jaddada muhimmancin horar da matasa, albarkatun ma’adanai, da kawancen masana’antu wajen bunkasa shirin cigaban Najeriya.

A hankali za mu warware matsalolin lantarki – Shugaba Tinubu

Zamfara Hisbah Commission conducts mass wedding for 100 couples

NPFL: Akinfolarin rues missed chances in Sunshine Stars’ draw vs Enyimba