in

Adamawa: Majalisar sarakuna ta naɗa sababbin hakimai 32 na riƙo

Majalisar Sarakunan Jihar Adamawa, ƙarƙashin jagorancin Lamiɗon Adamawa, Alhaji Muhammadu Barkinɗo Aliyu Mustapha, ta sanar da naɗin sababbin hakimai 32 a matsayin na riƙo.

Sanarwar naɗin ta fito ne cikin wata takarda da Kabiru Bakari, Tariya Adamawa, ya sanya wa hannu, inda aka bayyana cewa hakiman riƙon sun samu mukaman ne a sabbin yankunan da gwamnatin jihar ta ƙirƙira.

Duk da haka, sanarwar ta nuna cewa ba a ayyana sunayen hakiman riƙo na yankunan Murke da Sate ba, sai nan gaba.

Adamawa: Majalisar sarakuna ta naɗa sababbin hakimai 32 na riƙo

Peter Obi ya taimaka wa iyalan da lamarin fashewar gas ya shafa

Wike too busy to have your time – Aide replies Ugochinyere