Turakun wutar lantarki na Najeriya ya sake faduwa karo na 12 a bana, ranar Laraba.
Lamarin nan ya faru misalin karfe 2:09 na rana, inda ya sake jefa ’yan Najeriya cikin duhu.
Tun daga Janairu 2024 zuwa yanzu, turakun wutar lantarki ya faɗi sau 11.
Da Dumi Dumi: Turakun wutar lantarki na Najeriya ya kara faduwa